Link to home pageLanguagesLink to all Bible versions on this site
Zabura 134
Waƙar haurawa.
1 Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangiji
waɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji.
2 Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarki
ku kuma yabi Ubangiji.
 
3 Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa,
ya albarkace ku daga Sihiyona.

<- Zabura 133Zabura 135 ->